Watch and track your favorite playlist.
Curated by: HausaFilmsTV (302 videos)
Sentence by sentence Hausa-English breakdown: https://hausadictionary.com/HausaRadio.net/2026-07-11/RFIHausa_Dandalin_Fasahar_Fina-Finai Manyan labaran da suka wakana a wannan mako a duniyar fina-finai A cikin shirin na wannan rana zamu zagaya da ku masana’antun shirya fina-finai don tsamo muku manyan labaran da suka wakana a wannan mako. Akwai mu da yadda aka fitar da jerin fina-finan da suka fi jan hankalin ƴan kallo a watanni 6 na wannan shekara daga ƙasar India. Muna tafe da yadda muhawara ta barke a shafukan sada zumunta, kan yadda jarumai daga jihar Plateau suka mamaye Kanywood, yayin da ake da karancin jarumai daga jihar Katsina. *** Big news from the world of cinema this week by RFI Hausa In today's program, we will take you on a tour of the film industry to bring you the biggest news stories that happened this week. We have a list of the most popular films released in India in the first six months of this year. We are following the debate that has erupted on social media over how actors from Plateau State have dominated Kanywood, while there are few actors from Katsina State. Source: https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/dandalin-fasahar-fina-finai/20260711-manyan-labaran-da-suka-wakana-a-wannan-mako-a-duniyar-fina-finai?GJlXzGgqHj