Uploads from HausaFilmsTV

Watch and track your favorite playlist.

Curated by: HausaFilmsTV (302 videos)


Currently Playing: Kanun Labaran Hausa na 2026-08-14 (HausaRadio.net News Headlines)

Ƙarin bayani: https://hausadictionary.com/HausaRadio.net/2026-08-14 ==BBCHausa Safe== 1. 🎧@0:12 'Yan sanda a Japan sun ce aƙalla mutane huɗu ne suka rasa rayukansu sakamakon ambaliyar... 2. 🎧@0:23 Wakilin Majalisar Dinkin Duniya na musamman a Yemen ya yi gargadin cewa ƙasar za ta iya... 3. 🎧@0:33 Najeriya: jiga-jigan hamayya a ƙasar sun ce har yanzu ba su cire tsammanin dunƙulewa wuri... 4. 🎧@0:55 Nijar: wasu 'yan siyasar ƙasar sun bayyana ribar da suke fatan ƙasar za ta samu a aikin... ==BBCHausa Hantsi== 5. 🎧@1:41 Ruwan sama mai ƙarfi ya haifar da ambaliyar ruwa a yankin Chiba da ke arewa maso gabashin... 6. 🎧@1:51 Wakili na musamman na Majalisar Dinkin Duniya a Yemen ya yi gargadin cewa ƙasar za ta iya... 7. 🎧@1:59 Hukumomin Rasha sun ce harin da Ukraine ta kai da jirgi maras matuƙi ya haifar da gobara a... 8. 🎧@2:08 Najeriya: ƙungiyar Jama'atul Nasril Islam ta yi ƙarin haske kan yarjejeniyar da aka cimma a... ==BBCHausa Rana== 9. 🎧@3:07 An tabbatar da mutuwar mutum aƙalla takwas sakamakon ambaliyar ruwa a gabashin babban... 10. 🎧@3:16 Shugaban ƙasar Chadi, Mahamat Déby, ya yi afuwa ga jagoran adawar ƙasar kuma tsohon... 11. 🎧@3:23 Hukumar zaɓen Zambia ta dakatar da ƙirga kuri'un zaɓen shugaban ƙasar da aka gudanar a... 12. 🎧@3:32 Hukumar zaɓen Najeriya ta ce ta shirya tsaf domin gudanar da zaɓen gwamnan jihar Osun ranar... ==DWHausa Safe== 13. 🎧@4:26 Bayan labarun duniya, DW za ta leƙa Najeriya inda shugabannin hukumar DSS da jami'an tsaro... 14. 🎧@4:40 Za a ji fashin baki daga masana kan sabon shirin gwamnatin Najeriya na faɗaɗa wuraren kiwon... 15. 🎧@4:52 A Nijar, hukumomi sun bijiro da shirin ƙarfafa harshen Hausa da al'adun Bahaushe. 16. 🎧@4:59 DW na ɗauke da labarin wani matashi ɗan Jamhuriyar Benin da ya ƙirƙiri babur mai amfani da... 17. 🎧@5:20 Amurka ta yi barazanar kakaba wa Iran takunkumin tattalin arziki da ba ta ganin... 18. 🎧@5:27 Ruwan sama kamar da bakin ƙwarya ya yi ajalin mutane huɗu a Japan. 19. 🎧@5:31 Gwamnatin mulkin sojin Mali ta yi wa wani jami'in leƙen asirin Faransa afuwa. ==DWHausa Rana== 20. 🎧@6:14 Najeriya: gwamnatin ƙasar ce ke shirin ta da matatun mai huɗu a ƙasar da suka durƙushe a... 21. 🎧@6:23 A jihar Adamawa, takaddama ce ta kunno kai a jam'iyyar ADC bayan jam'iyya a matakin ƙasa ta... 22. 🎧@6:46 A Nijar, an fara yunƙurin haɓaka Hausa da al'adu domin yara su gaji asalinsu. 23. 🎧@7:10 Jiragen yaƙi na NATO sun harbe wani jirgi maras matuƙi a sararin samaniyar ƙasar Latvia. 24. 🎧@7:16 Zambia ta dakatar da sanar da sakamakon zaɓen shugaban ƙasa. 25. 🎧@7:21 Faransa ta yi maraba da afuwar da Mali ta yi wa jami'in leƙen asirinta. ==DWHausa Yamma== 26. 🎧@7:59 A gobe Asabar ne al'ummar jihar Osun da ke Najeriya za su kaɗa ƙuri'ar zaɓen sabon gwamna... 27. 🎧@8:16 Har wa yau a Najeriya, gwamnati na shirin farfaɗo da matatu huɗu a ƙasar da suka durƙushe a... 28. 🎧@8:26 A Nijar kuwa, gwamnatin mulkin soji ce ta samar da wani shiri na bunƙasa tattalin arziki ta... 29. 🎧@8:36 Za a ji yadda gwamnatin Taliban ta Afghanistan ke cika shekara biyar da karɓe madafin ikon... 30. 🎧@8:56 Donald Trump ya yi maraba da sakin Ba'amurken da aka yi garkuwa da shi a Nijar. 31. 🎧@9:01 An ci gaba da sanar da sakamakon zaɓen shugaban ƙasa na ƙasar Zambia. 32. 🎧@9:08 Burkina Faso ta wajabta wa 'yan jarida samun horon soja. ==RFIHausa 0600GMT== 33. 🎧@9:39 Kawancen 'yan ta'adda a Mali sun sako sojojin ƙasar tamanin da biyu da suke tsare da su tun... 34. 🎧@9:48 Al'ummar Zambia na dakon sakamakon zaɓen shugaban ƙasa a wani yanayi da ake tsammanin... 35. 🎧@9:56 Amurka ta caccaki Isra'ila kan gaza shawo kan matsalar cin zarafin Falasɗinawa a yammacin... ==RFIHausa 0700GMT== 36. 🎧@10:31 Kawancen 'yan ta'adda a Mali sun sako sojojin ƙasar tamanin da biyu da suka yi garkuwa da... 37. 🎧@10:43 Al'umma na cike da fargaba a wani yanayi da zaɓen jihar Osun ya rage 'yan sa'o'i sakamakon... 38. 🎧@10:51 Amurka ta caccaki Isra'ila game da tsanantar cin zarafin Falasɗinawa a yammacin gaɓar kogin... ==RFIHausa 1600GMT== 39. 🎧@11:24 Yayin da ake ci gaba da fargaba a jihar Osun ta Najeriya gabanin zaɓen gwamnan jihar,... 40. 🎧@11:39 Shugaban Kenya William Ruto ya sake jaddada zarginsa kan tsohon shugaban ƙasar da hannu a... 41. 🎧@11:47 Amurka ta musanta zargin mummunan yanayin da sojojinta ke ciki a tsakiyar Tekun Hormuz. ==CRIHausa== 42. 🎧@12:15 Ƙasar Sin za ta gabatar da kundin dokar kare muhalli daga ranar goma sha biyar ga watan Agusta. 43. 🎧@12:26 Jakadan Sin a Najeriya ya gana da ministan makamashi na ƙasar. 44. 🎧@12:31 Najeriya: gwamnatin tarayyar ƙasar za ta samar da tsari na bai ɗaya da zai tabbatar da lura...


Tracks in this Playlist