Watch and track your favorite playlist.
Curated by: HausaFilmsTV (302 videos)
Ƙarin bayani: https://hausadictionary.com/HausaRadio.net/2026-08-27 ==BBCHausa Safe== Cikakken shiri: https://www.bbc.com/hausa/bbc_hausa_radio/w3ct952w 1. 🎧@0:12 Ma'aikatan agaji a yankin iyakar ƙasar Nepal da Tibet na… 2. 🎧@0:22 Kafafen yaɗa labaran Amurka na cewa wani alkalin kotun soja… 3. 🎧@0:38 A Najeriya, jam'iyyar APC mai mulki ta ce Shugaba Tinubu ya… 4. 🎧@1:04 A Jamhuriyar Nijar, haɗin gwiwar wasu ƙungiyoyi ne suka yi… ==BBCHausa Hantsi== Cikakken shiri: https://www.bbc.com/hausa/bbc_hausa_radio/w1730mcqmdywvkk 5. 🎧@1:51 A shirin Hantsi za a ji cewa ma'aikatan agaji a yankin… 6. 🎧@2:05 Kafafen yaɗa labaran Amurka na cewa wani alkalin kotun soja… 7. 🎧@2:15 A Najeriya, a Kano nan gaba a yau ne za a kammala wani… 8. 🎧@2:40 A labaran wasanni, za a ji bayani kan ɗan wasan Barcelona… ==BBCHausa Rana== Cikakken shiri: https://www.bbc.com/hausa/bbc_hausa_radio/w3ct94tz 9. 🎧@4:04 Sama da mutum 332 ne suka mutu, ana neman wasu 9, bayan… 10. 🎧@4:16 Amurka da Tarayyar Turai sun goyi bayan ƙoƙarin ƙungiyar… 11. 🎧@4:21 A Najeriya kuwa, matatar man Dangote ta yi barazanar fara… 12. 🎧@4:31 A Jamhuriyar Nijar, hukumomi suka sanar da gina azuzuwa… 13. 🎧@4:56 Shugaban hukumar ƙwallon ƙafa ta Najeriya, Ibrahim Gusau, ya… ==BBCHausa Yamma== Cikakken shiri: https://www.bbc.com/hausa/bbc_hausa_radio/liveradio 14. 🎧@5:41 Jami'ai a Nepal sun yi gargadin cewa akwai barazanar sake… 15. 🎧@5:55 Mutumin nan da aka samu da laifukan yaƙi a lokacin yaƙin… 16. 🎧@5:59 Rahotanni daga garin Gorau na jihar Sokoton Najeriya na cewa… 17. 🎧@6:20 Har wa yau a Najeriya, masana na martani kan matakin matatar… ==DWHausa Safe== Cikakken shiri: https://www.youtube.com/watch?v=u0V53l_8zw0 18. 🎧@7:14 A yayin da aka kada ƙugiyar siyasar yaƙin neman zaɓe a… 19. 🎧@7:24 Nijar ta bai wa kamfanonin gida lasisin haƙar uranium bayan… 20. 🎧@7:32 Gwamnonin jihohin yankin kudu maso gabashin Najeriya sun… 21. 🎧@7:47 Gwamnatin jihar Legas na ci gaba da fatattakar 'yan kasuwa… 22. 🎧@8:12 Koriya ta Arewa ta yi tir da matakin Amurka na sayar wa… 23. 🎧@8:17 Jiragen ruwa sun fara jerin gwano a mashigin Hormuz bayan… 24. 🎧@8:26 Ƙungiyar Tarayyar Turai na shirin amfani da kuɗaɗe da… ==DWHausa Rana== Cikakken shiri: https://www.youtube.com/watch?v=Q7eTqDXGzso 25. 🎧@8:54 Za a ji ƙoƙarin lalubo bakin zaren warware rikicin addini da… 26. 🎧@9:18 A Jamhuriyar Nijar, an fara tafka mahawara kan tsarin da ya… 27. 🎧@9:31 Za a je Ghana domin jin yadda bangar siyasa ke samun wurin… 28. 🎧@9:49 Adadin waɗanda suka mutu sakamakon mummunar ambaliya a Nepal… 29. 🎧@9:55 Jami'an 'yan sanda sun cika hannu da madugun 'yan adawar da… 30. 🎧@10:04 Shugaban hukumar ƙwallon ƙafa ta Najeriya ya yi murabus bisa… ==DWHausa Yamma== Cikakken shiri: https://www.youtube.com/watch?v=gB8biITokCM 31. 🎧@10:30 Za a ji yadda yankin tsaunukan Himalayas ke ci gaba da… 32. 🎧@10:41 A Najeriya, jihohi tara da tsohon shugaban mulkin soja Janar… 33. 🎧@10:56 Shirin ya kuma ƙunshi rahoto kan yadda Shugaban Amurka… 34. 🎧@11:20 Ana ci gaba da neman mutanen da suka yi ɓatan dabo sakamakon… 35. 🎧@11:25 Shugaban Amurka Donald Trump ya ce yana da yaƙinin cewa… 36. 🎧@11:33 An ce ɗaruruwan bakin haure a tekun Mauritania sun yi… ==RFIHausa 0600GMT== Cikakken shiri: https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/06h00-06h17-gmt/20260827-labarai-27-08-06h00-gmt?GJlXzGgqHj 37. 🎧@12:13 A Najeriya, dakarun soji sun kashe 'yan ta'adda da dama a… 38. 🎧@12:22 Rundunar 'yan sandan ƙasa da ƙasa ta Interpol ta kama 'yan… 39. 🎧@12:27 Adadin mutanen da suka mutu sakamakon ambaliyar ruwan Nepal… ==RFIHausa 0700GMT== Cikakken shiri: https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/07h00-07h17-gmt/20260827-labarai-27-08-07h00-gmt?GJlXzGgqHj 40. 🎧@13:11 A Najeriya, ana ci gaba da mayar da martani bayan umarnin… 41. 🎧@13:19 Shugabannin yankin Tigray a Habasha sun ce tattaunawar zaman… 42. 🎧@13:28 Kamfanin Meta ya amince da biyan sama da dala miliyan 16… ==RFIHausa 1600GMT== Cikakken shiri: https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/labarai-16h00-16h30-gmt-litinin-jumma-a/20260827-labarai-27-08-16h00-gmt?GJlXzGgqHj 43. 🎧@13:53 Wani rahoton cibiyar binciken tsaro a Najeriya ya nuna cewa… 44. 🎧@14:07 Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ayyana kawo ƙarshen cutar… 45. 🎧@14:15 Tsohon shugaban rundunar sojin Bosnia, guda daga cikin… 46. 🎧@14:28 A fagen wasanni, za a ji yadda shugaban hukumar ƙwallon… ==CRIHausa== Cikakken shiri: https://hausa.cri.cn/2026/08/27/AUDI1787815875731216 47. 🎧@14:57 Firaministan ƙasar Sin ya jaddada buƙatar ƙara azamar girbin… 48. 🎧@15:02 An karya bajen tarihi da dama a gasar wasannin motsa jiki ta… 49. 🎧@15:06 Congo Kinshasa ta bayyana Sin a matsayin muhimmiyar abokiyar…