Uploads from HausaFilmsTV

Watch and track your favorite playlist.

Curated by: HausaFilmsTV (302 videos)


Currently Playing: Kanun Labaran Ranar Hausa na 2026-08-26 (HausaRadio.net News Headlines)

Ƙarin bayani: https://hausadictionary.com/HausaRadio.net/2026-08-26 ==BBCHausa Safe== Cikakken shiri: https://www.bbc.com/hausa/bbc_hausa_radio/w3ct9554 Mai gabatarwa: Muhammad Anwar Muhammad 1. 🎧@0:13 a ƙalla jarirai 15 ne suka rasu a Pakistan bayan… 2. 🎧@0:23 Shugaban Instagram ya bayar da shaida a babbar sh… 3. 🎧@0:35 Najeriya: wani daga cikin 'yan siyasar jihar Gomb… 4. 🎧@1:03 Yau take Ranar Hausa ta Duniya, inda a wannan zam… ==BBCHausa Hantsi== Cikakken shiri: https://www.bbc.com/hausa/bbc_hausa_radio/w1730mcqmdysyng Mai gabatarwa: Muhammad Anwar Muhammad 5. 🎧@2:04 Aƙalla jarirai 14 ne suka mutu bayan gobara ta ta… 6. 🎧@2:11 Shugaban Instagram ya bayar da shaida a wata babb… 7. 🎧@2:21 Yayin da aka fara yaƙin neman zaɓe a Najeriya, ƙu… ==BBCHausa Rana== Cikakken shiri: https://www.bbc.com/hausa/bbc_hausa_radio/w3ct94x7 Mai gabatarwa: Badriyyatu Jani Ƙalarawi 8. 🎧@3:36 Ambaliyar ruwa ta yi ajalin mutum 22 a Arewacin N… 9. 🎧@3:41 Pakistan kuwa wata gobara ta tashi a ɗaya daga ci… 10. 🎧@3:48 Najeriya: 'yan majalisar dokokin jihar Kano sun a… 11. 🎧@4:15 Hukumomi a Nijar na bincike kan wasu garken dabbo… 12. 🎧@4:38 Yayin da ake ci gaba da bikin Ranar Hausa ta Duni… ==BBCHausa Yamma== Cikakken shiri: https://www.bbc.com/hausa/bbc_hausa_radio/w3ct95cx Mai gabatarwa: Badriyyatu Jani Ƙalarawi 13. 🎧@5:27 cikin shirin za ku ji ana ci gaba da neman ɗaruru… 14. 🎧@5:32 Kamfanin sada zumunta na Meta ya amince da takait… 15. 🎧@5:41 Rundunar 'yan sandan jihar Kano, Najeriya na guda… 16. 🎧@6:00 Nijar an gudanar da wasannin gargajiya da aka gad… 17. 🎧@6:32 Za a je jihar Filato a Najeriya inda aka kashe 'y… ==DWHausa Safe== Cikakken shiri: https://www.youtube.com/watch?v=f711zO69ur4 Mai gabatarwa: Abdulkarim Muhammad Abdulkarim 18. 🎧@7:00 Albarkacin Ranar Hausa ta Duniya, DW ta tafe da r… 19. 🎧@7:17 Al'ummar Musulmi a duniya na bikin zagayowar Maul… 20. 🎧@7:25 Akwai rahoto kan darussa masu nauyi da iyalai ke… 21. 🎧@7:35 Bangaren biyan haraji daga 'yan ƙasa ya jefa Kama… 22. 🎧@8:00 Iran ta ce mashigar Hormuz za ta ci gaba da kasan… 23. 🎧@8:04 Gobara ta kashe jarirai 15 sabbin haihuwa a asibi… 24. 🎧@8:11 Al'ummar Iceland za su kaɗa ƙuri'ar ra'ayin jama'… ==DWHausa Rana== Cikakken shiri: https://www.youtube.com/watch?v=sNE9hvit5RE Mai gabatarwa: Abdulrahman Hassan 25. 🎧@8:42 Duk da karuwar kuɗaɗen da ke tarayyar Najeriya, w… 26. 🎧@8:49 Nijar, ma'aikatar samar da ayyukan yi ta ce duk s… 27. 🎧@9:05 Jamus, rahotanni na cewa akwai yiwuwar kera motoc… 28. 🎧@9:24 An samu jinkiri na masu aikin ceto wajen kai ɗauk… 29. 🎧@9:35 Hukumomi a Nepal sun ce sun rasa hanyar sadarwa d… 30. 🎧@9:51 Hukumomi a Dimokradiyyar Congo sun ba da umarnin… ==DWHausa Yamma== Cikakken shiri: https://www.youtube.com/watch?v=yMIYFfnjJfg Mai gabatarwa: Abdulrahman Hassan 31. 🎧@10:29 Akwai rahoto kan takaddamar ƙarin haraji tsakanin… 32. 🎧@10:34 Nijar, gwamnati ta bai wa wasu kamfanonin cikin g… 33. 🎧@10:48 Za a je Najeriya domin jin yadda hukumar DSS ta f… 34. 🎧@11:15 Firaministan Nepal Balendra Shah ya yi kira ga al… 35. 🎧@11:28 An ba da rahoton cewa ma'aikata shida na filin sa… 36. 🎧@11:40 Shugaban China Xi Jinping zai kai ziyara zuwa Kyr… ==RFIHausa 0600GMT== Cikakken shiri: https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/06h00-06h17-gmt/20260826-labarai-26-08-06h00-gmt?GJlXzGgqHj Mai gabatarwa: Kamin Sale 37. 🎧@12:23 Ƙungiyar Amnesty International ta ce a cikin shek… 38. 🎧@12:37 Shugaba Mamadi Doumbouya na Guinea ya kori sojoji… 39. 🎧@12:49 Kanada ta mayar da martani ta hanyar sanya haraji… ==RFIHausa 0700GMT== Cikakken shiri: https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/07h00-07h17-gmt/20260826-labarai-26-08-07h00-gmt?GJlXzGgqHj Mai gabatarwa: Kamin Sale 40. 🎧@13:20 Ƙungiyar Amnesty International ta ce a cikin shek… 41. 🎧@13:36 Amurka na matsakami domin ganin Majalisar Dinkin… 42. 🎧@13:46 Qatar ta ce Amurka gaban kanta ta yi wajen sanya… ==RFIHausa 1600GMT== Cikakken shiri: https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/labarai-16h00-16h30-gmt-litinin-jumma-a/20260826-labarai-26-08-16h00-gmt?GJlXzGgqHj Mai gabatarwa: Ahmed Abba 43. 🎧@14:24 Najeriya: kiran da shugaban karamar hukumar Kuje… 44. 🎧@14:39 Shugaban Afirka ta Kudu Cyril Ramaphosa ya ce jam… 45. 🎧@14:47 Aƙalla mutane 100 ne suka mutu yayin da kusan 104… ==CRIHausa/CGTN Hausa== Cikakken shiri: https://hausa.cri.cn/2026/08/26/AUDI1787728023926669 Mai gabatarwa: Fa'iza Muhammad Mustapha 46. 🎧@15:18 Tuni Sin ta cimma nasarar kera ma'aunai kusan 200… 47. 🎧@15:26 Shugabannin WHO da AU sun nemi a samar da tsarin… 48. 🎧@15:36 Shugaban Najeriya ya ba da umarnin kubutar da ɗim…


Tracks in this Playlist