Uploads from HausaFilmsTV

Watch and track your favorite playlist.

Curated by: HausaFilmsTV (302 videos)


Currently Playing: RFI Hausa 19th Anniversary - cika shekaru 19 da fara watsa labarai cikin harshen Hausa

Ƙarin bayani: https://hausadictionary.com/HausaRadio.net/2026-05-22/34_-_RFI_Hausa_19th_Anniversary_-_RFI_Hausa_ta_cika_shekaru_19_da_fara_watsa_labarai_cikin_harsshen_Hausa RFI Hausa ta cika shekaru 19 da fara watsa labarai cikin harshen Hausa. 🎧@0:07 Jama’a, barkanmu da sake haɗuwa cikin wani sabon shirin Mu Zagaye Duniya, shirin da ke kawo muku muhimman abubuwan da suka faru a makon da muka yi bankwana... 🎧@0:38 ’Yan magana kan ce, “Abu namu, magani a kuɓemu.” Ranar Alhamis 21 ga wannan watan, gidan rediyonku na RFI Sashen Hausa ya cika shekara goma sha tara da som... 🎧@0:59 Bikin na bana ya zo a wani yanayi da ƙafar ke ƙara samun ɗaukaka a idon duniya. Michael Kuduson ya bibiyi irin nasarorin da ƙafar ta samu a cikin shekaru s... 🎧@1:21 Babu abin da za mu ce a wannan lokaci sai godiya ga Ubangiji wanda ya dafa mana tun daga ranar da aka fara watsa shirye-shirye na farko ranar 21 ga watan M... 🎧@1:40 Wasu daga cikin masu sauraron RFI Hausa sun bayyana dalilan da suka sa suke ci gaba da bibiyar tashar. Wani mai sauraro ya ce shirye-shiryen RFI Hausa na ƙ... 🎧@2:19 Bashir Ibrahim Idris ya ce sauye-sauyen fasahar zamani sun taimaka wajen ƙara kusantar tashar da masu sauraro, musamman ta kafafen sada zumunta da yanar gi... 🎧@2:35 Yayin da RFI Hausa ke cika shekaru goma sha tara, masu sauraro na ci gaba da bayyana tashar a matsayin ɗaya daga cikin kafafen yaɗa labarai masu sahihanci... 🎧@2:50 Duk dai a kan wannan batu, Nura Ado Suleiman ya tattauna da Farfesa Umar Fati, ɗaya daga cikin masana da ke bibiyar ayyukan wannan ƙafa a Najeriya. 🎧@3:00 Alhamdulillah, mun gode wa Allah Maɗaukaki da ya nuna mana wannan rana. Ina wa Rediyo Faransa daga Paris, da ma’aikatan sashen Hausa, da duk wanda yake da... 🎧@3:36 Lokacin ina jin ko minti talatin ake yi a rana, har aka zo da abin yau, har an zama ana awanni. A da mutane suna bibiyar gidan rediyo, suna son gidan rediy... 🎧@3:52 Da aka tambaye shi inda yake ganin akwai buƙatar gyara domin ƙara inganta aikin, Farfesa Umar Fati ya ce ya tuna lokacin da RFI Hausa ta cika shekara biyar... 🎧@4:24 Ya ƙara da cewa yanzu fasahohi da dandamali sun shigo, kuma kullum suna ƙara bunƙasa. Saboda haka dole ne tashar ta ci gaba da canzawa tare da zamanin. Ya...


Tracks in this Playlist